IQNA - A jiya 15 ga watan Oktoba ne aka fara gasar kasa da kasa ta farko na haddar kur'ani da hadisai na annabta musamman na kasashen yammacin Afirka a kasar Mauritaniya.
Lambar Labari: 3492040 Ranar Watsawa : 2024/10/16
Nouakchott (IQNA) Daruruwan dalibai da al'ummar kasar Mauritaniya ne da yammacin jiya, wadanda suka bayyana a gaban masallacin Saudiyya da ke birnin Nouakchott, babban birnin kasar, sun yi Allah-wadai da yadda aka daidaita alaka da gwamnatin sahyoniyawan tare da bayyana goyon bayansu ga masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3489860 Ranar Watsawa : 2023/09/23
Tehran (IQNA) an bude wani bangare na kur'ani a gidan rediyo da talabijin na gwamnatin mauritaniya.
Lambar Labari: 3486178 Ranar Watsawa : 2021/08/07
Tehran (IQNA) manyan malaman addini a Mauritania su 200 ne suka fitar da fatawar haramta hulda da Isra’ila a matsayin mahangar addinin musulunci.
Lambar Labari: 3485611 Ranar Watsawa : 2021/02/01